Fadji Maina: ‘Yar Nijar ta farko mai aiki a hukumar NASA ta Amurka

A Zinder na girma, kuma samun aiki a hukumar Kula da Sararin Samaniya ta Amurka, NASA sai mutum na da ilimi sosai. Sai da na sami digirin PhD a … read more